1999:Olusegun Obasanjo na PDP ya doke Olu Falae na hadakar Jam’iyyun AD da APP 2003: ‘Yan takara 20 suka fafata. Obasanjo na PDP ya lashe zaben. Muhammadu Buhari na ANPP ya zo na biyu. 2007: ’Yan takara 25 suka fafata. Umaru Musa Yar’adua na PDP ya doke Muhammadu Buhari na ANPP. 2011: Gudloock Jonathan na PDP ya doke Muhammadu Buhari na CPC. 2015: Goodluck Jonathan na PDP ya sha kayi a wajen Muhammadu Buhari na APC.
 f 
in